Home ENTERTAIMENT Babban Daraktan Cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa NPC Hon....

Babban Daraktan Cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa NPC Hon. Dr Baffa Babba Dan’agundi

53
1

Babban Daraktan Cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa NPC
Hon. Dr Baffa Babba Dan’agundiYasanya fitilun masu Amfani da Hasken rana wato Fitilun wato ( SOLAR ) a loko da sako na cikin Anguwar ja’in sabon gida karamar Hukumar Gwale dan samar da walwala da tabbatar da tsaro da kawar da ayyukan bata gari masu fakewa a cikin duhu na cikin Anguwanni suna aikata abubuwan da busu kamata ba.

Wannan aiki da Dr. Baffa Babba Dan’agundi yakeyi bashi na farko ba, ba kuma shine na karshe ba, dan yana cigaba da gudanar da irin wadannan aikace aikace na haskaka Makabartu da cikin Anguwanni na kananan Hukumomi daban daban a cikin birnin Kano

Mai Girma Mukkadam jama’a daban daban na meko sakon godiya da sanya Albarka bisa wannan aiki da kake gudanarwa musamman na Haskaka makabartu Wanda itace makomar kowa Allah yasaka maka da alheri
Amin.

Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
Sunday 07 September 2025.

1 COMMENT

Leave a Reply to Kamalu bashir Cancel reply

Please enter your comment!
Please enter your name here