Home Political Ziyarar Duba Aikin Sabon Ofishin Support Group ƙarƙashin Babban Daraktan Kulada Nagartat...

Ziyarar Duba Aikin Sabon Ofishin Support Group ƙarƙashin Babban Daraktan Kulada Nagartat tun ayyuka ta ƙasa

152
2

Yau Talata 13-05-2025.

Babban Daraktan cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi
Ya kuma kai ziyarar bazata dan duba aikin dake gudana na Sabon ofishin yakin neman zaben Shugaban kasa na shiyyar arewa maso yamma, wanda ake gudanarwa anan Kano Karkashin Jagorancin DG NPC.

Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
13th May, 2025.

2 COMMENTS

Leave a Reply to ABDULLAHI haruna noshaking Cancel reply

Please enter your comment!
Please enter your name here