Yau Talata 13-05-2025.
Babban Daraktan cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi
Ya kuma kai ziyarar bazata dan duba aikin dake gudana na Sabon ofishin yakin neman zaben Shugaban kasa na shiyyar arewa maso yamma, wanda ake gudanarwa anan Kano Karkashin Jagorancin DG NPC.



Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
13th May, 2025.










Alhamdulillah
Masha Allah