Home WORLD NEWS Babban Daraktan Cibiyar Kula da Nagartar Ayyuka ta ƙasa ( NPC )...

Babban Daraktan Cibiyar Kula da Nagartar Ayyuka ta ƙasa ( NPC ) Ya Zauna Da ‘Yan Jam’iyyar APC Kamar Yadda Ya saba

40
0

Kamar yadda ya saba a koda yaushe, a yau Talata 23 ga Disamba, 2025,
Babban Daraktan Cibiyar Kula da Nagartar Ayyuka ta Ƙasa (NPC),
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi, NIM,
ya jagoranci zaman sauraron koke-koke da matsalolin ‘yan Jam’iyyar APC daga sassa daban-daban na faɗin Jihar Kano.

Zaman ya kasance wani bangare na ƙoƙarinsa na ƙarfafa haɗin kai, fahimtar juna da warware matsalolin yan jam’iyya domin cigaban APC a jihar.

Muna mika gaisuwar fatan alheri da godiya bisa jajircewarka da ƙoƙarin da kake yi, Mai Girma DG.

Talata, 23/12/2025

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here