Cikin ikon Allah Yaune Mai Girma Senior Special Assistant to the Kano State Youths Empowerment Hon. Abbas Kalarawi Ya Samu Ganawa Da Ƙungiyar (Kwankwasiyya Awereners Section) , Yayi zaman An tattauna Muhimman Magan ganu Da suka ƙunshi Ɓangarori Da yawa Domin Cigaban Al’ummar Jihar Kano musamman Matasa, Akan Yadda Za’a Taimaki Matasan Wannan Jiha Tamu Ta Kano Inda, Hon Ƙalarawi Yasha Alwashin Kawo Karshen Zaman Banza Da kan iya saka matasan mu Shiga wasu layin ka , irin na faɗace faɗace,
Sannan Mai Girma Hon Abbas Sheikh Tijjani Bala Ƙalarawi Yayi kira ga Matasan wannan Jihar Ta Kano Musamman ‘yan Jam’iyyarmu ta NNPP Mai Albarka, Musamman Wanda Suke Korafin Ba’a Taimakesu ba, to sani Wannan kujerar tasuce kuma Mai Girma Gwamna Yana sane Saku Baki Ɗaya , kuma in sha Allah, nan bada daɗewa ba Al’ummar Jihar kano zasu cigaba da farin ciki, A ƙarshe Mai Girma Senior Special Assistant to the Kano State on Youths Empowerment, Yace Wannan Kujerar Ta Dukkan Wani Matashine Dake Wannan Jiha.
Fatan mu Dai Acigaba da yiwa Mana Addu’ar Allah yayi riƙo Da Hannayen mu, Allah ya bamu ikon sauke nauyin dake kan mu











