Babban Daraktan Cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi
yakai ziyarar bazata dan duba aikin dake daf da kammala na Tinubu Support groups na Northwest wanda yake anan jihar Kano
Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
3rd June 2025.











