Home LOCAL NEWS VOICE OF GWALE LG PEOPLE’S ASSOCIATION (VOGPA)

VOICE OF GWALE LG PEOPLE’S ASSOCIATION (VOGPA)

57
0

PRESS RELEASE
13-05-2025

S/hannun.COMR WALEETH ADAM BAKO

SAKATAREN KUNGIYAR VOGPA

Wannan Kungiya Me Albarka Muna Kira Ga Dukkan Hukumomi Da Masu Ruwa Da Tsaki A Karamar Hukumar Gwale Da Su Gaggauta Dakatar Da Wannan Sabuwar Barnar Datake Neman Bata Tarbiyyar Yayanmu Mata (Yan Mata) Da Kuma Sanya Su Acikin Wani Bakin Layi Mara Amfani,

Babu Shakka Kowa Yasan Cewa Yanzu Akwai Wata Tsohuwar Al’ada Da’akeyi KAUYAWA Yayi Bikin Aure, Wannan Shagali Ya Zama Ruwan Dare Wanda Yake Neman Gurbata Duk Wata Tarbiyya Daka Bawa Yarkaa Matsayinka Na UBANTA, Muna Kira Da Babbar Muyar Akan Shugaban Nin Wannan Karamar Hukuma Suyi Nazari Tareda Gaggauta Dakatar Da Wannan Sabuwar Barnar A Fadin Wannan Karamar Hukuma Me Albarka.

A Karshe Muna Kira Ga Zababben Shugaban Karamar Hukumar Gwale (Hon ABUBAKAR MU’AZU MOJO) Ya Taimakawa Al’Ummar Gwale Wajen Ceto Yayansu Daga Cikin Bakar Rayuwar Dasuke Shirin Shiga.

Allah Ya Bawa Kano Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali ,Amin

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here