Gangamin Ƙungiyoyin Dattawa Da Matasan Taura Da Ringim ke Kiran Kwamashinan Ayyuka na musamman Da Ya duba Allah Da girman manzon Allah, Da Ya duba Halin Da Al,umma suke ciki na rashin nagartaccen Shugabanci a ƙananan Hukumomin Taura Da Ringim, Da yazo Ya wakilcesu a kakar zabe shekkar ta 2027
Domin samun nagartaccen Shugabanci a matakin Tarayyar Taura Da Ringim samarda ayyukan raya ƙasa tallafawa mata Da matasa harkokin Noma, Samarda ƙudirorin ciyarda ƙana nan Hukumomin Gaba Da sauran muhimman ayyukan raya ƙasa











