Kamar yadda ya saba a koda yaushe, a yau Talata 23 ga Disamba, 2025,
Babban Daraktan Cibiyar Kula da Nagartar Ayyuka ta Ƙasa (NPC),
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi, NIM,
ya jagoranci zaman sauraron koke-koke da matsalolin ‘yan Jam’iyyar APC daga sassa daban-daban na faɗin Jihar Kano.
Zaman ya kasance wani bangare na ƙoƙarinsa na ƙarfafa haɗin kai, fahimtar juna da warware matsalolin yan jam’iyya domin cigaban APC a jihar.
Muna mika gaisuwar fatan alheri da godiya bisa jajircewarka da ƙoƙarin da kake yi, Mai Girma DG.
Talata, 23/12/2025









