Lahadi rana ta 3
Aci gaba da koyar da Dalibai mutum 250 aikin hada Solar da yadda ake amfani da ita dan jerawa da daidai da cigaban wannan zamani wanda Babban Daraktan cibiyar kula da Nagartar ayyuka ta kasa NPC
Hon. Dr.Baffa Babba Dan’agundi NIM
Hadin gwaiwar Kasar Japan wato Japan International Cooperation Agency (JICA) suka dauki nauyi, a yau lahadi an koyar da daliban yadda ake hada Solar a aikace wanda ake kira practical dan kara samun gogewa tare da kwarewa ta musamman dan tabbatar kwarewar daliban
Wanda za’a bikin yayesu a wannan rana




Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO THE DG NPC
Sunday 16,November 2025.










