Aci gaba da Shirye shiryen Babban taron bayar da tallafi wanda Babban Daraktan Cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa NPC
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi
Zai gabatar a gobe Assabar 27-09-2025. ga dubban yan jam’iyyar Apc a jihar Kano
Tuni SLA Hon. Nasiru Usman Muhammad ziko ya dira a wajen dan duba yadda ake gudanar da aikin debo kayyakin Empowerment dan ganin yadda ma’aikatan suke gudanar da aikinsu,
SLA Ziko nayin hakan ne dan tabbatar da cewar andebo kayyakin kuma sun iso cikin tsarin daya kamata.
Dama Hausawa nacewa juma’ar da zatayi kyau tun daga laraba ake gane ta.






Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
Friday, 25 Sept. 2025.










