Home ENTERTAIMENT Kwamitin da tsohon Gwamnan jihar kano tsohon Shugaban Jam’iyyar Apc na kasa...

Kwamitin da tsohon Gwamnan jihar kano tsohon Shugaban Jam’iyyar Apc na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kafa karkashin JagorancinHon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi

42
1

Ayuba JarimiSSA MEDIA TO DGSunday 07 September 2025.
Kwamitin da tsohon Gwamnan jihar kano tsohon Shugaban Jam’iyyar Apc na kasa Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya kafa karkashin Jagorancin
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi Yayi wani zama na musamman da Kwamandojin Hisba na kananan Hukumomi 44 dake jihar kano da aka kora da wasu jiga jigai a Hukumar har Kimanin su dubu goma 10,000 dan cigaba da tattaunawa dasu tare da jin korafe korafensu.

Bayan duguwar tattaunawa da Kwamitin yayi da Kwamandojin ya ƙara basu wa’adin sati Uku ga kowanne Kwamanda dan ya koma karamar hukumar sa dan tantance yan Hisbar da aka kora a kananan Hukumominsu tare da tattara bayanansu dan dawo da rahoto

Kwamitin dai na karkashin Jagorancin Mukkadam Dr. Baffa Babba Dan’agundi da Shiekh Muhd Harun Sani Ibn Sina da Sauran yan Kwamiti guda biyar 5

1 COMMENT

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here