Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
Saturday 6 September 2025.
Aikin Sanya Fitulun Soler a Makabartar Gandun Albasa wacce Babban Daraktan Cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa NPC
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi
Yakeyi wanda yasamar da fitilu masu kunne biyu har guda Ashirin 20 wanda yawansu yakai Arba’in 40 Dan haskaka makarantar Dan inganta tsaro a wannan makabarta
Allah yasaka masa da Alheri
Amin















Masha Allah