Ayuba JarimiSSA MEDIA TO DG NPC28th August 2025.
ya karbi bakuncin Shugabannin Ƙungiyar Editocin Jaridu wanda ke amfani da kafar sadarwa ta zamani (Online Edittors) a ofishsa dake birnin tarayya Abuja, da yake jawabi Shugaban Editocin yace Sunje office din nasane domin karfafa masa guiwa kan irin aika aikacen da yakeyi gudanarnwa a ofishinsa, kuma sun bukaci hadin da guiwa da Shugaban hukumar domin yada labaran aikace aikacen da hukumar ke aiwatarwa a lungu da sakon Najeria baki daya












