Ayuba Jarimi SSA MEDIA TO DG NPC 27th August 2025.
Babban Daraktan Cibiyar kula Nagartar ayyuka ta kasa
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi
ya karbi bakuncin shugabannin kamfanin ZAM MORDERN AGRICULTURAL NIG LTD. a ofishinsa inda suka tattauna muhimman batutuwa da hanyoyin da zasu habaka koyawa matasa dogaro dai ta hanyar koyar da su noma a zamanan ce












