Yau cikin ikon Allah ssa younth empowerment Abbas Ƙalarawi yasamu kai ziyara Ofishin Mai girma hon shehu Wada sagagi Kwamushinan nan Kasuwanci na Jihar sun tattauna kan Yadda za a ɓollo da sabbin hanyoyin taimaka wa kungiyoyi da matasan jihar Kano.



26/8/2025









