Gamayyar Matasan Ƙaramar Hukumar Nassarawa Dake jihar Kano, Tareda Al’ummar ‘yan Mazaɓar Suka Aiko da Saƙon Godiyarsu zuwaga His Excellency Alh Abba Kabir Yusuf ( Balaraben Gwamna )
Bisa Bawa Ɗan Mazaɓar su kujera mai Daraja, inda sukace Gwamna yayi Abinda Ya saboda Duba Da irin ƙoƙarin jarircewar wannan Bawan Allah, Senior Special Assistant to the Governor state on Youths Empowerment.
Al’ummar sunyi kira Hon ƙalarawi kan yamaida Hankalin kan wannan aiki , sannan sunja hankalin sa kan Gudanr da aiki. Gwamanati ciki. Amin da gaskiya yayi Abinda zamuyi Alfahari da wannan kujerar a Faɗin jihar Kano
A ƙarshe sunyi Addu’oin fatan Alkhairai Allah yayi riƙo da Hannayen sa











