Babban Daraktan Cibiyar kula da Nagartar Ayyuka ta kasa Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundiya halacci taron masu ruwa da tsaki na tsawon yuni guda akan aiwatar da kasafin kuɗin na shekarar 2025. da sauran al’amura masu alaƙa da shi. wanda aka gudanar a dakin taro dake NAP Abuja, Wanda Mataimakin Shugaban ƙasar Nigeria Senator Kashim Shettima yake jagoranta. Ayuba JarimiSSA MEDIA TO DG NPC13th August 2025.











