Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
23th July 2025.
Shugaban Hukumar dake kula da Nagartar Ayyuka ta Kasa (NPC) Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi ya karbi ziyarar Shugaban Kwamitin Majalisar Tarayya mai kula da Ma’aikatar Kwadago da Nagartar Ayyuka (Labour and Productivity), Hon. Asiwaju Adegboyega Adeyemi Adefarati a ofishinsa.
Dan tattaunawa akan wasu muhimman batutuwa da suka shafi wannan ma’aikata tamu.Wannan kyakkyawar alaka ta girmamawa da ake samu tsakanin Shugaban Kwamiti na labour and productivity da wannan ma’aikata tamu abin godiya ne kwarai gareshi. kuma muna fatan cigaba da samun haɗin kai na gudanar da ayyuka
baza muyi mamakin samun wannan kyakkyawar alaka da ake samu ba duba da Ƙwarewar shi DG kasancewarsa na tsohon dan majalisa, Sabuda haka gogane kasan hanya, yasan yadda zai tafiyar da Abokan aikinsa na majalisa, dama kuma tsakanin majalisar tarayya data jiha wa da kanine
Sabuda haka muna godewa Shugaban Wannan Kwamiti na majalisa Hon. Asiwaju Adegboyega Adeyemi Adefarati












