Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
10th July 2025.
Kwamitin yakin neman zaben Hon. Yusif Aliyu Tumfafi a matsayin Shugaban Jam’iyyar Apc na Kano sunkai ziyarar girmamawa da neman goyon baya Shugaban Hukumar dake kula da Nagartar ayyuka ta kasa
Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi
a Ofishinsa dake Abuja
Da yake jawabi Hon. Dan’agundi yagode musu bisa wannan ziyarar, kuma yayiwa Dan takarar fatan Alkhairi sai dai yace shi Abdullahi Abbas yakeyi matsawar zai kuma yin takara.
ya kuma kara da cewar a shirye yake ya goyi bayansa idan har maslaha tazo akan Hon. Tumfafin, kuma a shirye yake ya bayar da duk wata gudunmawar da ake da bukata dan samun nasara.












