Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi
ya karbi bakincin Babbar mataimakiya ta Musamman ga Shugaban Ƙasa kan Ƙwarewa da Jagoranci Rinsola Abiola a ofishinsa dake Abuja domin gode masa kan tallafawar da yayiwa ofishinta yayin taron da ofishinta ya gudanar a wannan shekarar
Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
3rd July 2025.











