Alhamdulillah
Bayan Kokari da kuma Jajircewa irin ta Hon Musa Sani Dambatta DDN Ganin ya Kautatawa Al’umma. A yanzu haka Ya Dauki Nauyin Yiwa Hon Salisu Kawo Aiki a Asibiti orthopedic na Dala.
A Kwanakin baya dama shi ya dauki Nauyin akai kawo Asibiti Domin a Duba me yake damunsa inda a wannan lokaci ya dauki nauyin dukan wani gwaje Gwaje da akai masa. Ya kuma tura da kayan Abinci gidan Kawo.
A wannan Gaba Ammadadin Kafatnin Yan APC Social media muna mika sakon Godiya gareka bisa daukan Nauyin wannan Aiki, Tabbas ka zama Gwarzo abin koyi. Allah ya saka maka da Alheri da irin Kokari Taimakon Al’umma da kake ba’a iya Dambata har a sauran bangarori na jahar kano.
