Home ENTERTAIMENT Al’umma suna cikin Farin ciki Da fatan Alkhairi

Al’umma suna cikin Farin ciki Da fatan Alkhairi

46
0

Al,umma suna cikin Farin ciki. Jin dawo war Dr Baffa Babba Dan’agundi Bayan Wata Tafiya da yayi, zuwa kasar Wajen Nigeria, Al,umma suna ta farin cikin jin labarin dawowar sa Gida Nigeria

Hakan ya samo asaline Bisa shima yadda yake nuna wa Al,umma ƙauna musamman ‘yan Ƙungiyoyin Tinubu Support Group

Al’ummar sunyi Addu’oin samun Nasara bisa tafiyar Da yayi

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here