Home ENTREPRENUERSHIP Wanda yayiwa Jam’iyyar Apc Takarar Majalisar Jaha A ฦ˜aramar Hukumar Nassarawa ya...

Wanda yayiwa Jam’iyyar Apc Takarar Majalisar Jaha A ฦ˜aramar Hukumar Nassarawa ya Saukar da abin Arziki

75
0

BBD ๐Ÿ’ฅ
Wanda yayiwa jamaiyar Apc takarar kujerar majalisar jiha a 2023 a karamar Hukumar Nasarawa wato Hon.Aminu Umar faruk BBD ya kaddamar da Rabon tallafin sallah ga ‘yan jamaiyar APC na karamar Hukumar Nassarawa Wanda kimanin Sama da mutum 300 zasu Amfana domin hidimar sallah,

Muna Adu’a Allah ya saka masa da Alkairi
Litinin 02/06/225

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here