Home LOCAL NEWS SAKON TA’AZIYYA

SAKON TA’AZIYYA

50
0

Mai Girma Babban Daraktan Cibiyar dake Kula da Nagartar Ayyuka ta Kasa
Hon. Dr Baffa Babba Dan’agundi
na meka Sakon ta”aziyyarsa ga Iyaye, da ‘yan uwa da al’umar jihar Kano gaba daya,
Bisa rasuwar mambobin dasuka wakilci jihar kano a gasar wasannin ta Kasa da aka gudanar a jihar Ogun.
Dr. Dan’agundin ya baiyana alhinin sa gami da addu’ar samun rahama ga mamatan, da kuma Addu’ar samun lafiya ga wadanda suka samu raunuka,
Allah ya kiyaye faruwar hakan anan gaba
Amin

Ayuba Jarimi
SSA MEDIA TO DG NPC
31th May, 2025.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here