Home Political Irin Kwamashinan Ayyuka Na Musamman Na Jihar Jigawa Ya Kamata A ringa...

Irin Kwamashinan Ayyuka Na Musamman Na Jihar Jigawa Ya Kamata A ringa Turawa wakilci A kowanne ɓangare Domin cigaba Al’umma

62
0

Gangamin Ƙungiyoyin Dattawa Da Matasan Taura Da Ringim ke Kiran Kwamashinan Ayyuka na musamman Da Ya duba Allah Da girman manzon Allah, Da Ya duba Halin Da Al,umma suke ciki na rashin nagartaccen Shugabanci a ƙananan Hukumomin Taura Da Ringim, Da yazo Ya wakilcesu a kakar zabe shekkar ta 2027

Domin samun nagartaccen Shugabanci a matakin Tarayyar Taura Da Ringim samarda ayyukan raya ƙasa tallafawa mata Da matasa harkokin Noma, Samarda ƙudirorin ciyarda ƙana nan Hukumomin Gaba Da sauran muhimman ayyukan raya ƙasa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here