Home Political Babban Daraktan Hukumar da ke Kula da nagartar ayyuka ta Kasa Hon....

Babban Daraktan Hukumar da ke Kula da nagartar ayyuka ta Kasa Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi ya karbi Bakuncin Tsohon mataimakin Gwamnan Jihar Kano,

36
0

Ayuba JarimiSSA MEDIA MEDIA TO DG NPCApril 24,2025.

Yau Alhamis Babban Daraktan Hukumar da ke Kula da nagartar ayyuka ta Kasa Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi ya karbi Bakuncin Tsohon mataimakin Gwamnan Jihar Kano, Kuma wanda yayiwa Jam’iyyar Apc Takarar Gwamna Dr. Nasir Yusuf Gawuna da tsohon Dantakarar Mataimakin Gwamna Hon. Murtala Sule Galadima Garo ofisinsa dake Abuja.

Dr. Gawuna ya samu tarba ne daga Babban Daraktan na Npc Hon. Dr. Baffa Babba Dan’agundi da sauran Daraktocin Hukumar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here